Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Buhari zai kashe Naira Miliyon 143 a gyaran filin wasa na Obafemi Awolowo – Sunday Dare

Published

on

Ma’aikatar matasa da wasanni ta Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 143 wajan gyara filin wasa na Obafemi Awolowo dake jihar Ibadan.

Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ne ya bayyana haka a Birnin Tarayya Abuja, yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar Alhamis 4 ga watan Nuwambar 2021.

 

Ya ce “bayanin kashe kudin gyaran yana kunshe a cikin kasafin kudin shekara ta 2022 wanda muka mika ga shugaban kasa Muhammad Buhari”.

Ya kara da cewa suna yawan kai ziyara filin wasan domin ganin halin da filin ke ciki..

To sai dai ministan ya ce akwai filaye da yawa dake buƙatar gyara wanda a sannu za su bi ko wanne domin gyarasu.

A baya-bayan ne dai ministan ya sanar da cewa ana dab da kammala gyaran filin wasan kwallon kafa dake babban birnin tarayyar Abuja.

.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!