Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Karim Benzema ya ciwa Real Madrid kwallo ta 1000 a Champions league

Published

on

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Karim Benzema ya ciwa kungiyar tasa kwallo ta 1000 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League.

Hakan na zuwa ne a wasan da Real Madrid din keyi da Shekhtar Doneskh a yau 3 ga watan Nuwambar 2021.

Kungiyar ta Real Madrid ta kasan ce ta farko da ta ci Kwallaye 1000 a gasar.

A mintuna na 14 a karawar da kungiyar ta Madrid keyi da Shakhtar Donetsk a gasar ta Champions League Benzema ya ciwa kungiyar tasa kwallon

Kungiyar Bayer Munich ce dai ke biyewa Madrid a yawancin kwallaye a gasar da kwallo 768.

Sai Barcelona dake ta 3 da kwallaye 655.

Yayin da Manchester United keta 4 a yawancin kwallaye da kwallo 529.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!