Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

CAF: Enyimba ce za ta lashe gasar – Fatai Osho

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kaga Enyimba, Fatai Osho, ya ce, yana da kwarin gwiwar  kungiyar za ta zama kungiya ta farko a Najeriya da za ta lashe gasar cin kofin kalubala ta kungiyoyin Afrika.

A yanzu haka dai kungiyar tana kan a rukunin A tare da Orlando Pirates a Afrika ta kudu da Entente Sportive Setif dake Algeria da kuma Al Ahli Benghazi a Libya.

Enyimba dai ta samu fitowa ne yayin da ta doke Rivers United a bugun daga kai sai mai tsaron raga bayan sunyi canjaras da ci 1-1.

A kuma ranar goma ga watan Maris mai zuwa ne kungiyar za ta karbi bakuncin Ahli Benghazi daga kasar Libya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!