

Ƙasashen Larabawa da dama sun nemi ƙungiyar Hamas ta zubar da makamanta kuma ta haƙura da mulkin Zirin Gaza domin kawo ƙarshen yaƙin da Isra’ila ke...
An kawo ƙarshen tattaunawar da aka yi tsakanin Rasha da Ukraine An kawo ƙarshen tattaunawar da aka yi a baya bayan nan tsakanin Rasha...
Hukumomi a kudancin kasar Ghana, sun ci gaba da aikin ceto wasu masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba da ake fargabar sun makale a ƙarƙashin...
Gwamnatin kasar Turkiyya ta gargaɗi mahukuntan Kasar nan ya game da wata ƙungiyar ta’addanci mai suna Fethullah da ke fakewa a makarantu da asibitoci, yayin da...
Gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta sake ɗage zaɓen ƙananan hukumomi da ta shirya gudanarwa a karon farko cikin shekaru sama da 40. Mahukunta sun...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake saka wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan kasar nan da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko...
Hukumomi a jihar Texas da ke Amurka sun bayyana cewa adadin waɗan da suka mutu sakamakon ambaliyar Ruwa jihar sun zarta 100. Masu aikin ceto...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana’izar fitaccen ɗan kasuwar Alhaji Aminu Dantata daga yau Litinin zuwa gobe Talata. Ministan yaɗa labaran Najeriya, Mohammed Idris...
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 16 sun mutu, yayin da 400 kuma suka jikkata, inda jami’an tsaro suka kama karin matasa 61 a zanga-zangar da aka...
Majalisar tsaron kasar Iran, ta ce, harin da ta kai sansanonin sojin Amurka da ke cikin Qatar ba shi da niyyar cutar da ƙasar. Ta...