Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Alhamis 26 ga watan Yunin bana a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar Sallah ga Alhazan jihar a masaukinsu da ke kasar Saudiyya, inda ya bai wa kowane mahajjaci kyautar...
A yau Alhamis ne Alhazai daga sassa daban-daban na duniya suka hallara a Dutsen Arafat na kasar Saudiyya domin gudanar da ibadar wuni guda wadda ke...
Hukumar jin dadin alhazan Kano tace ta samar da tsari da kuma tsaro ga maniyyatan jihar yayin da ya rage kwana biyu a fara gudanar da...
Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana yau Laraba, 28 ga watan Mayu da muke ciki a matsayin ranar daya ga...
Wani maniyyacin daga cikin alhazan jihar Abiya ya rasu a birnin Makka. Marigayin mai suna Alhaji Sale, wanda shi ne shugaban kasuwar shanu ta Lokpanta da...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya bukaci maniyatta aikin Hajjin bana da su kasance masu kiyaye dokokin kasar Saudiyya tare da yi wa Najeriya addu’ar ...
Hukumar Hisbah ta jihar kano, ta sha alwashin sanya kafar wando daya da duk masu gudanar da sana’ar DJ musamman masu yin amfani da kalaman da...
Majalisar Shari’ar Musulunci ta kasa, ta naɗa Sheikh Bashir Aliyu Umar a matsayin shugabanta bayan rasuwar Sheikh AbdulRasheed Hadiyyatullah. Wata sanarwa da majalisar ta fitar...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba yiwuwar dawo da Amirul hajji da zai jagoranci maniyata aiki hajji...