Hukumar kula da sha’anin sarrafa magunguna PCN, reshen jihar Adamawa ta gudanar da wani bincike a ƙananan hukomi, kan waɗanda suka karya ƙaidojin hukumar ta hanyar...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan halin da ake ciki game da annobar amai da gudawa, wadda ta ɓullo a wasu yankunan jihar. A...
Rahotanni sun ce an kashe shugabann kungiyar ISWAP Abu Musab Al-Barnawi a Jihar Borno, ɗaya daga cikin kungiyoyin dake kai munanan hare-hare suna kashe jama’a a...
An gudanar da wannan taro ne da haɗin gwiwar cibiyar CAJA mai rajin tabbatar da adalci da shugabanci na gari. Hukumar ƙwadago ta duniya ta ce,...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara shirye-shirye domin daƙile ambaliyar ruwa a faɗin jihar. Mai bawa Gwamnan Jihar Jigawa shawara a kan cigaban al’umma Hon Hamza Muhammad...