Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Mun shiga harkokin zabe ne don tabbatar da an yi shi bisa doka

Published

on

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce, ta shiga harkokin zaben bana ne domin tabbatar da cewa an yi shi yadda ya dace da tsarin doka.

Shugaban hukumar mai kula da shiyyar Kano Malam Faruk Dogondaji ne ya bayyana hakan a zantawarsa da wakilinmu Freedom Radio Nura Bello.

Tattaunawar tasu dai, ta mayar da hankali ne kan irin rawar da hukumar ta taka a zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya da ya gabata.

Haka kuma, ya bukaci jama’a da su rika bai wa hukumar ta EFCC bayanan sirri na wuraren da suka ga ana sayar da kuri’a ranar zabe.

Malam Faruk Dogondaji ya ce, za a iya sanar da hukumar ne ta hanyar kiran lambar waya 09158890885.

 

Rahoton Nura Bello

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!