Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta ƙasa NECO ta sanar da cewa ta fitar da sakamakon jarrabawar ɗaliban shekarar 2021. Shugaban hukumar Farfesa Dantali Wushishi ne...
Hukumar kula da makarantun islamiyya da na tsangaya a jihar Kano ta yi kira ga al’umma da su riƙa talafawa makarantun. Hukumar ta buƙaci hakan musamman...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci kungiyoyin kishin al’umma da su rika tallafawa wajen ciyar da harkokin Ilimi gaba a kasar nan....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, a watan Nuwamban 2021 ne sabuwar makarantarta ta koyar da zamantakewar aure za ta fara aiki. Babban Kwamandan hukumar...
Gwamnatin jihar Kano za ta amsa kiran da kwalejin Sa’adatu Rimi ke yi na ɗaga likkafarta zuwa jami’a. Gwamnan Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara fitar da Naira biliyan 30 don rabawa ga jami’o’in ƙasar nan daga ciki asusun farfado da jami’o’in gwamnati nan...
Kungiyar malamai ta kasa NUT reshen jihar Kano, ta bayyana rashin ciyar da malaman gaba da kuma karancin kayan koyo da koyarwa, a matsayin babban kalubalen...
Gwamnatin jihar Kano ta bankaɗo wata makarantar mari a unguwar ƴar Akwa da ke Na’ibawa. Kwamishinan harkokin addinai Muhammad Tahar Baba Impossible ne ya bayyana hakan,...
Gwamantin jihar Kano, ta yiwa ma’aikata sama da 187 ƙarin girma tare da sauke 18 daga cikin su. Shugaban ma’aikata na jihar Kano Injiniya Bello Muhammad...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gidaje dubu 10 ga ma’aikata a faɗin jihar. Kwamishinan sufuri Mahmud Muhammad Santsi ne ya bayyana hakan yayin zantawar...