Connect with us

Addini

Ya kamata mutane su fahimci banbancin bara da kuma karatu – Farfesa Sani Lawan

Published

on

Bai kamata ka haifi yara ba matukar zaka gaza wajen kulawa da tarbiya tare da sauke duk wani nauyi da hakki da Allah ya dora maka a matsayin uba.

Farfesa Sani Lawan Malumfashi, masanin halayyar dan’adam a Jami’ar Bayero dake nan Kano ne ya bayyana haka ga Freedom Rediyo.

Ya ce, “Ba wai karatun allo ake kuka dashi ba illa bara, duba da yadda yanzu ta zamo daya daga cikin abubuwan dake jefa yara almajirai cikin yanayin kaskanci da cin zarafi.”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!