Gwamnatin tarayya ta amince da fara biyan alawus ga ɗaliban da ke karantun digiri na farko a jami’o’in gwamnatin tarayya a ƙasar nan da ya kai...
Gwamnatin tarayya ta ce, tana kan tabbatar da ƙarin shekarun ritayar ma’aikata daga shekara 60 zuwa 65. Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan...
Gwamnatin Kano ta fara gayyato rukunin malamai a Kano domin tattaunawa tare da jin ra’ayin su kan samar da hukumar da za ta hana barace-barace a...
Kungiyar malamai ta kasa rashen jihar Kano NUT ta bayyana cewa baban Ƙalubalen da suke fuskanta bai wuce na rashin kayan koyo da koyarwa. Kazalika ƙungiyar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, babu wani malami da yake bin ta bashin ko kwabo na albashi. Kwamishinan ilimi Malam Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, bata taɓa samun ƙorafi kan gini filayen makarantun gwamnati ba. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce rashin malamai a makarantun gwamnati shi ne dalilin da yasa ta janye malaman da ta tura makarantun sa kai da kuma...
Cibiyar ƙwararru kan aikin fassara da tafinta ta kasa tce, rashin amfani da harshen uwa wajen koyar da darussa me ya haifar da koma baya a...
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da ranar uku ga watan Oktoba a matsayin ranar da makarantun gwamnati da masu zaman kan su za su koma karatu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za a gudanar da tsaftar muhalli na ƙarshen wata a gobe Asabar. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya tabbatar...