Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

Kotu ta nemi lallai Hannatu Bashir ta bayyana agabanta.

Published

on

Kotun majistiri Mai lamba 58 karkashin Mai shari’a Aminu Gabari ta soma sauraron karar da jarumi Ali Nuhu ya shigar da Jaruma Hannatu Bashir.

yayin zaman kotun na yau talata, lauyoyin mai kara da wadda ake kara sun bayyana a gaban kotu.

kotun ta sanya ranar 25 ga watan octoban da muke ciki domin ci gaba da shariar.

Jarumi Ali Nuhu dai yayi karar Hannatu Bashir bisa zargin ta ci zarafinsa, amma jarumar tace, abin da yake tsakaninsa shi ne sakon da ta aika masa kan gaza cika alkawarin zuwa fara daukar film dinta.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!