Wasu ƴan kasuwar Kantin Kwari, sun yi barazanar kulle kasuwar matukar gwamnatin Kano ba ta mayar musu da ofishin jami’an...
Manoman Albasa a jihar Kano na ci gaba da koka wa bisa yadda suka tafka asarar Miliyoyin Naira bayan da aka sayar musu iri maras inganci...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC da takwararta ta TUC, sun bayyana cewa, suna nan a kan bakansu na ci gaba da yajin aiki yayin da ake...
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam da sa ido kan harkokin hada-hadar kudaden al’umma SERAP da takwarar ta, ta bibiyar kudaden kasafi ta BudgIT da ta kuma...
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun gano wasu haramtattun matatun mai har guda 50 a dajin Biseni da ke yankin ƙaramar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa. Kwamandan...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya sanya hannu kan dokar haramta sayar da biredi maras dauke da sunan kamfaninsa da ake naɗewa cikin leda da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Kano, ta yi barazanar kamawa tare da gurfanar da duk wani ɗan kasuwa da aka samu da laifin...
Ya yinda ake fama da Tsadar kayayyakin masarufi a Nijeriya, Masu siyar da kayan abinci a Jihar Kano sun bayyana cewar yanzu magidanta musamman masu...
Mataimakin shugaban hukumar Kasco a Kano Aminu Mai Famfo ya ce ‘zasu hukunta duk wanda aka kama jabin mazubin taki na hukumar da nufin sai da...
Manoma da dama a nan jihar Kano na ci gaba da kokawa kan matsalar da suke fuskanta na rashin gurin aje kayan amfanin gonar su da...