Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar kano, ta ce ta na da hurumi akan duk wani fim da ake haskawa a kafar Youtube da kuma...
Matatar Man Fetur ta Dangote, ta sake rage farashin kowace Litar mai da kimanin Naira 10, daga Naira 835 zuwa 825 kan kowace lita. Jaridar Punch...
Hukumar da ke kula da samar da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta ce, ya zama wajibi kamfanonin rarraba wutar lantarki su biya diyya ga kwastomomin...
Gwanatin jihar Kano, ta ce, tsarinta na kawar da rashin aikin yi a tsakanin matasa ya yi nisa, duba da cewa duk shekara ana yaye matasa...
Wasu ƴan kasuwar Kantin Kwari, sun yi barazanar kulle kasuwar matukar gwamnatin Kano ba ta mayar musu da ofishin jami’an kashe gobara na kasuwar da suke...
Manoman Albasa a jihar Kano na ci gaba da koka wa bisa yadda suka tafka asarar Miliyoyin Naira bayan da aka sayar musu iri maras inganci...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC da takwararta ta TUC, sun bayyana cewa, suna nan a kan bakansu na ci gaba da yajin aiki yayin da ake...
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam da sa ido kan harkokin hada-hadar kudaden al’umma SERAP da takwarar ta, ta bibiyar kudaden kasafi ta BudgIT da ta kuma...
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun gano wasu haramtattun matatun mai har guda 50 a dajin Biseni da ke yankin ƙaramar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa. Kwamandan...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya sanya hannu kan dokar haramta sayar da biredi maras dauke da sunan kamfaninsa da ake naɗewa cikin leda da...