Masu gudanar da sana’ar ɗura iskar gas na kokawa kan yadda ake samun tashin farashin sa, lamarin da ke sanya masu saye don amfanin gida cikin...
Kamfanin Sadarwa na Twitter ya amince da dukkan sharudan da aka gindaya masa kafin ya ci gaba da aiki a kasar nan. Ministan yada labaran Lai...
Mamallakin Kamfanin facebook Mark Zuckerberg, ya samu tawaya a dukiyarsa da kimanin dalar Amurka biliyan bakwai. Hakan ya biyo bayan rufe shafukan sada zumunta da aka...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Awka dake jihar Anambra ta bayyana sabon tsarin babban bankin kasa CBN na hana tafiya da kudade wato (Cashless Policy)...
Kungiyoyin bunkasa tattalin arzikin Najeriya wato NESG, sun zargi gwamnatin jihohi da dogaro da kudaden suke samu daga asusun gwamnatin tarayya. Shugaban gamayyar kungiyoyin Laoye Jaiyeola...
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwa ta zamani ta ƙasa NITDA ta ce, fasahar sadarwa na taka muhummiyar rawa wujen bunkasa tattalin arziki a kasar nan da ma...
Masana tattalin arzikin sun fara bayyana ra’ayinsu kan batun samar da fasahar 5G. Shugaban sashen kimiyyar tattalin arzikin kasa na Jami’ar Yusif Maitama Sule a nan...
ƴan kasuwa a nan Kano sun koka kan tashin gwauron zabin da Dalar Amurka ke yi. Yayin wani taron manema labarai da wasu ƴan kasuwar Kantin...
Ƴan kasuwar Dawanau a nan Kano sun alaƙanta tashin farashin kayan masarufi da yadda masana’antu da manyan ƴan kasuwa ke saye kaya su ɓoye har sai...