Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba 25 da Kuma Alhamis 26 ga watan da muke ciki na Disamba a matsayin...
Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da rahoton da kwamitinta na harkokin addinai ya gabatar kan sunayen mutanen da Gwamna Abba Kabir Yusif ya tura mata...
Gwamnatin tarayya, ta musanta cewa, turmutsutsun da yayi sanadiyyar hallaka mutane da kuma raunata wasu da dama na da alaka da salon mulkin shugaba Bola Ahmed...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, ta ce, mutanen da suka rasa ransu a turmutsutsun da aka samu a jihar Anambra da birnin tarayya Abuja ya kai mutum...
Kungiyar tallafa wa marayu da marasa karfi ta Alkhairi Orphanage And Human Development AOWD, ta jaddada kudurinta na magance cin zarafin ‘ya’ya Mata da Kananan Yara....
Rundunar yan sandan jihar Bauchi, ta kama wasu matasa da ta ke zargin su da satar Babur kirar Boxer a garin Tenti Babba da ke jihar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta sakar mata kasonta na rarar kudade daga tsarin iskar Gas na kasa NLNG na tsawon shekaru 25...
Majalisar dokokin Kano tace ta amince da mutane bakwai da gwamna Abba Kabir Yusif ya aike domin tantancewa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni Kuma ƴan...
Gwamnan jihar Kano ya sake aikewa da ƙarin sunan Kwamishina guda ɗaya cikin guda shida da aka aikewa majalisar dokokin kano a jiya Litinin. Da yake...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya aikewa majalisar dokokin Kano da sunayen mutane 6 domin ta amince masa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni a jihar...