Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yayi kira ga jami’an tsaro da su gaggauta kawo ƙarshen faɗan daba a faɗin jihar, da kuma kira ga...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci kwamishinan ƴan sanda da ya fitar da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero daga gidan Sarki na Nasarawa cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan matakin da kwamishinan ƴan sandan jihar ya dauka, wanda ake zarginsa da kin bin umarnin gwamna, musamman dangane da...
Kwalejin addinin Musulunci da harkokin shari’a ta Aminu Kano, ta bayar da guraben tallafin karatu kyauta na mutum 10 ga ɗalibai ƴaƴan marasa karfi da masu...
Shugabancin riƙo na ƙaramar hukumar Tudun Wada ya buƙaci gwamnatin jihar Kano da tayi duba da irin halin da al’ummar yankin suke ciki na rashi ruwa...
Yan kasuwar a kasuwar kantin kwari sun ce mutane za su samu saukin kayan suturun kasuwar a wannan lokacin da ake ciki na tsadar kayyayaki sakamakon...
Mai kishi da jajircewa wajen ganin an ceto fannin ilimi daga durkushewa gaba daya, Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf a yau ya ayyana dokar...
Gwamnatin tarayya, ta sha alwashin tallafa wa al’ummar shiyyar Arewa maso yaammacin kasar nan musamman marasa karfi da masu bukata ta musamman har ma da almajirai...
A wani yunkuri na inganta masu ƙananan kasuwanci, Gwamna Abba Kabir Yusuf a ya baiwa masu gudanar sana’o’i akan tituna tallafin kuɗi da adadinsu ya kai...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan, ta ce, ta na gab da kaddamar da kyamarorin tsaro na Drone domin magance matsalolin ta’addanci a fadin Najeriya. Babban Sufeton...