Majalisar masarautar Rano, ta buƙaci babban bankin ƙasa CBN da ya ƙara wa’adin daina amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar nan. Sakataren masarautar Alhaji Sani Haruna Rano,...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’I ya ce, gwamnatin tarayya za ta kashe sama da naira tiriliyan shida a matsayin kudin da za ta bayar na...
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin mutane goma sha hudu da zai gaggauta kawo karshen matsalar karancin man fetur din da ake fama da shi a fadin...
Gwamnatin jihar Katsina, ta ayyana gobe Alhamis 26 ga Janairu a matsayin ranar hutun ma’aikata a dukkanin kananan hukumomin jihar domin shirin tarbar shugaban kasa Muhammadu...
Kungiyar daliban hausawa ta Nijeriya shirya taron wayar da kan matasa kan illar shaye –shaye da bangar siyasa. Kungiyar ta bayyana hakan ne yayin wata zantawarta...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Touching Star dake Sabuwar Gandu a Kano ta kammala daukar dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake Medile,...
Anasa ran yau Tallata Shugaban kasar Nijeriya zai Kai ziyara Kasar Senegal. Taron an shirya shine don bunkasa harkar Nima a nahiyar Afrika. Anasa ran taron...
Mutane samada miliyan biyu da dubu dari hudu ne suka rasa muhallansu a Najeriya sakamakom ambaliyar ruwa. An bayyana hakan ne lokacin buɗe taron mako guda...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta labarin da ake yadawa na cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake karatu a cikin da wadanda...
Al’umma na ci gaba da kauracewa karbar tsoffin kudin tun kafin wa’adin daina amfani da su da babban bankin kasa CBN ya sanar ya yi. Wannan...