Jami’an tsaro, sun kashe ‘yan bindiga 12 tare kwato dabbobin da aka sace da kuma makamai a dazukan da ke tsakanin kananan hukumomin Kurfi da Safana...
Rahotonni daga jihar Kebbi, sun tabbatar da cewar ‘yan ta’addar Lakurawa sun shiga garuruwa fiye da 10 a ƙaramar hukumar Augie ta jihar inda suka gargaɗi...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir yusuf ya ce, gwmnatinsa za ta hada kai da jami’an tsaro domin daukar mataki kan yan siyasa da ake zargi...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umurci daukacin shugabannin tsaro da su gaggauta kamo wadanda ake zargi da kai harin da ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane...
Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana cewa za ta fara wani sabon shiri na koyar da tsoffin ƴan bindiga da suka miƙa wuya, domin sauya musu tunani...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci a sauya kundin tsarin mulkin Najeriya da nufin bai wa jihohi damar kafa ‘yan sanda duba da yadda matsalolin...
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, ya kai ziyara jihar Benue ranar Litinin biyo bayan yadda wasu mahara suka hallaka mutane da dama tare da...
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa mai kula da yankin Arewa maso Gabas, Mustapha Salihu, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na da cikakken iko...
Shugaban kasa Bola Tinubu, zai ziyarci jihar Benue ranar Laraba mai zuwa domin lalubo hanyoyin da za a magance rikicin da ya addabi jihar. Shugaba...
Allah ya yi wa tsohon shugaban karamar hukumar Dala da ya yi tsawon zango biyu Mahmoud Madakin Gini, ya rasuwa. Rahotonni sun bayyana cewa, Mmarigayin, wanda...