Gwamnatin jihar kano ta yi kira ga alhazan bana da su ƙauracewa ɗaukar duk wani abu da ƙasar Saudiyya ta haramta shiga da shi ƙasar domin...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta Sanya ido kan matasan da ke barin Nijeriya zuwa ƙasashen ƙetare domin...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci ƙungiyar matan ƴan sandan Nijeriya da su ƙara himmatuwa wajen haɗa kan mambobinsu musamman na jihar...
Mai Martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya kai ziyara asibitin Murtala domin duba marasa lafiya waɗanda wani matashi ya banka wa wuta a masallaci...
Ƴan sanda a jihar Kano sun cafke wani mutum mai suna Shafi’u Abubakar mai shekaru 38 bisa zarginsa da banka wuta a Masallaci yayin da ake...
Malam Abduljabbar Shiek Nasir Kabara, ya dakatar da lauyan da yake kare shi a kotun ɗaukaka ƙara. Yayin zaman Kotun na yau Laraba ƙarkashin jagorancin Mai...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, za ta gurfanar da tsohon gwamnan CBN Mista Godwin Emefiele a gaban Kotu gobe Laraba saboda ba...
Babban bankin Nijeriya CBN, ya sake gyara fasalin farashin harajin shigo da kayayyaki ta iyakokin ruwa da na tudu, wanda harajin na hukumar hana Fasa Kwauri ...
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam da sa ido kan harkokin hada-hadar kudaden al’umma SERAP da takwarar ta, ta bibiyar kudaden kasafi ta BudgIT da ta kuma...
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar birnin Fatakwal ta ce, ta cafke mutane 26 da ake zargi da damfara ta kafar...