Gwamnatin kano ta ce za ta tabbatar da magance duk wata matsalar Zaizayar ƙasa a dukkannin yankunan dake fama da matsalar a faɗin jihar, musamman a...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar ma’aikata a yau Alhamis, Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin ci gaba da inganta rayuwar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana kudirinta na ci gaba da inganta rayuwar ma’aikata da samar musu da yanayin aiki nagari a fadin jihar. Gwamna Abba...
Bankunan kasuwancin kasar nan sun ƙara kuɗin tura saƙon kar ta kwana na SMS zuwa Naira 6, daga Naira 4 da ake biya a baya....
Kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (Arewa Consultative Forum – ACF) ta yi kira ga gwamnonin jihohi 19 na Arewa da su gudanar da cikakken sauyi a...
Rundunar sojojin Nijeriya ta tabbatar da tashin gobara a rumbun makamai da ke barikin sojoji na Giwa Barracks da ke birnin Maiduguri a Jihar Borno ta...
Majalisar Shari’ar Musulunci ta kasa, ta naɗa Sheikh Bashir Aliyu Umar a matsayin shugabanta bayan rasuwar Sheikh AbdulRasheed Hadiyyatullah. Wata sanarwa da majalisar ta fitar...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba yiwuwar dawo da Amirul hajji da zai jagoranci maniyata aiki hajji...
Majalisar Zartaswa ta Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 15 da Miliyan 667 da dubu dari 634 da naira 645 da kwabo 10...