Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta bukaci sabon babban sakatarenta Malam Aliyu Yakubu Garo da ya kasance mai sadaukarwa a ayyukansu domin ciyar da ma’aikatar gaba....
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce, ta shiga harkokin zaben bana ne domin tabbatar da cewa an yi shi yadda...
Wani Jirgin kasa a Jihar Lagos da ya yi taho mu gama da wata motar Bas a kan hanyarsa da ke Ikeja babban birnin jihar. Rahotonni...
DSS ta gano wani yunkurin tayar da tarzoma yayin gudanar da zabe a Nijeriya. Wasu mutane sun yi shirin tayar da rikici bayan kammala zaben gwamnoni...
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, inda ta mayar da shi...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC, ta bayyana zaben dan majalisar tarayya na mazabar Doguwa da Tudunwada a matsayin wanda bai kammalu ba. Hukumar...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta yi jan kunne ga masu zuwa rumfunan zabe da dabbobi musamman ma karnuka da sauran dabbobi masu hatsari. hakan na kunshe...
Babban bankin Nijeriya CBN, ya ce, har yanzu bai bayar da umarni ga bankunan kasuwanci na su fara bayar da tsofaffin kudi ga kwastomomi ba. Mai...
Bayan da Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi afuwa ga fursunoni goma sha biyu 12 da aka yanke wa hukuncin kisa, tare da sassauta...
Har kawo yanzu haka dai rahotanni na nuni da cewa akwai yiyuwar ci gaba da fuskantar rashin wadatuwar Man Fetur a birnin tarayya Abuja har ma...