An haifi Malam Aminu Kano a shekarar 1920 a birnin Kano. Mahaifinsa, Mallam Yusufu, malami ne a fadar Sarkin Kano. Aminu Kano ya tashi cikin kulawa...
Kungiyar kwallon kafa ta Dortmund, ta kawo karshen wasanni 24 da Barcelona ta kara ba tare da rashin nasara ba Borussia Dortmund ta samu nasara kan...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr Cristiano Ronaldo ya shirya ci gaba da zama a kungiyar inda ya ke fatan buga gasar...
Gwamnatin jihar Jigawa, ta umarci jami’an tsaro mata da su rika sanya hijabi yayin da suke bakin aiki. A wata sanarwa da ta fitar a baya-bayan...
Rundunar Yan sandan jihar Kano ta ce, ta kama bundugogi guda 19 da alburusai fiye da guda 100 a hannun wasu da ake zargin yan fashi...
Wani likita a nan Kano ya shawarci al’umma da su rika shanruwa a kalla lita uku a rana domin kiyaye kansu daga kamuwa da cutar tsakuwar...
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya saka sababbin matakan kariya na takaita zirga-zirga a wasu sassan jihar, biyo bayan kashe kashen al’umma da aka yi a...
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ‘yan kasa da shekaru 20 Playing Eagles, za ta buga wasan sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta Kogi...
Kwamitin tabbatar da daidaito na rabon guraben aiki ga al’ummar jihar Kano ya ce nan gaba kadan dokar da za ta tilastawa kamfanoni masu zaman kansu...
Manoma da dama ne suka tafka asara sakamakon yadda irin wadannan tsutsotsi ke yin barna tamkar wutar daji zuwa yanzu. Alhaji Lawan Sulaiman Gurjiya, manomin Tumatur...