Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta ƙasa. Shugaba Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim...
Wani mamakon ruwan sama da aka tafka a yankin Igbonna da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara ya yi awon gaba da fiye da gidaje...
Jam’iyyar APC mai mulki ta mazaɓar Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, ta dakatar da shugabanta na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bayer Leverkusen ta zama zakarar gasar Bundesliga ta shekarar 2023/2024 bayan sa suka samu nasara kan Weder Bremen da ci 5-0. Hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ingata matatar ruwa dake ƙaramar hukumar Wudil da samar da rijiyoyin Burtsatse domin samarwa da al’ummar yankin masarautar Gaya saukin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a cikin wannan watan zata fara aikin gyara dukkan nin makarantun firamare da sakandare dake faɗin jihar domin bayar da ingantaccen...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu ta kammala shirin bayar da tallafin kayan noma ga al’umma jihar kano musamman a wannan lokaci da damina take daf...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatin sa bazata lamunci barin duk wasu wanda zasu kawo barazanar tsaro a fadin jihar ba, inda...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nada Manu Garba a matsayin sabon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Matasa ‘yan kasa da shekaru...
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Laoas, ta yanke wa Idris Olanrewaju Okuneye wanda aka fi sani da Bobrisky hukuncin dauri a gidan gyaran hali...