Majalisar wakilan Nijeriya, ta buƙaci haɗin kan ƴan ƙasar da su mara mata baya a ƙoƙarinta na ganin an sauya tsakin mulkin ƙasar nan daga na...
Gwamnatin jihar Kano ta ce tsarin AGILE tsari ne da zai tallafawa ƴaƴa mata wajen samar musu da ilimi musamman a yankunan karkara. Adan haka gwamnati...
Hukumar zabe a jihar Katsina ta sanya ranar 25 ga watan Fabrairun da muke ciki a matsayin ranar da za a gudanar da zaben shugabanni da...
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan fashi da makami ne sun hallaka wani matashi a jihar Neja. Rahotani sun tabbatar da cewa matashin mai suna Auwalu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta fara shirin gina sabbin wuraren ajiye motoci domin zamanantar da harkar sufuri a jihar. Mai baiwa gwamna shawara na musamman...
Hajiya Munira Ya’u wata mai sana’ar har hada kayan kwalliya mata da suka haɗar da sabulu da man shafawa hoda da sauransu wadda ta shafe shekaru...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi Kira ga gwamnatin tarayya da ta duba da irin halin da al’umma suke ciki na matsin rayuwa,...
Dakarun tsaron ƙasar Tunusiya sun sanar da cewa bakin haure 17 ƴan asalin kasar da ke cikin wani kwale-kwale da ke kan hanyar zuwa Italiya ne...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Ramalan Yero ya sanar da ficewar tasa ne a wani bayani...
Shugaban sabon shirin nan na Gidan Yanci Sadiq Muhammad Mustapha, ya bayyana cewa shigo da matasa cikin harkokin da suka shafi al’umma hanya ce da za...