Shugaban hukumar kula da harkokin sufuri jiragen sama ta Nijeriya Captain Chiris Najoma ya bayyana cewa tsadar dala ita ce ummulabaisn tashin farashin jirgin Sama da...
Kimanin mata da matasa 43 yan asalin Mazaɓun ƴan Mata gabas da Fagge A sun amfana da tallafin Naira Miliyan huɗu da dubu dari hudu daga...
Hukumar dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ta ce tana neman mai dakin tsohon gwamnan babban bankin Nigeria CBN Godwin Emefiele tare...
Gwamnatin Nijeriya ta ce tana cigaba da yin duk mai yiwuwa wajen tabbatar da ganin ta cikan alkawuran data daukarwa gamayyar kungiyoyin kwadago na NLC da...
Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a Nijeriya ta kalubalanci gwamnatin tarayya bisa bayyanar wata takarda da ke nuni da yadda aka bukaci baiwa kwamatin da gwamnatin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Gombe ta yi watsi da ikirarin cewa akwai yan bindiga a wasu sassan jihar.Tun a ranar Talatar data gabata ne dai...
Jam’iyyar APC mai mulki ta sake fuskantar wani koma-baya yayin da wasu shugabannin kananan hukumomi uku suka sauya sheka zuwa jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP)...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta kammala gyaran matatun ruwa sama da 20 a sassa daban-daban a kananan hukumomi 44. Wannan dai ya biyo bayan...
Gwmanati jihar Neja ta haramta fitar da duk wani amfanin gona da aka shuka a jihar zuwa wasu jihohi. Gwamna jihar Muhammad Umar Bago ne...
Ma’aikatar raya karkara da ci gaban al’umma ta jihar Kano, ta bayyana cewa ta fara yin duba a kan hanyoyin da za ta bi wajen ganin...