Wata babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’ah Amina Aliyu, ta umarci hukumomin tsaro da su kauce wa duk wani yunkuri na fitar da Mai...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta musanta wani labari da ke yawo a shafukan sada zumunta dake cewar an bai wa mambobinta kudade da Motocin Don yin...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a kamo tsohon Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, bisa zargin haifar da tashin hankali a...
Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mika wa sabon Sarkin Kano Alhaji Sanusi Lamido Sanusi II shaidar tabbatar da shi a matsayin Sabon Sarkin Kano na...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta raba gari da mai horas warta Xavi Hernandez. Xavi zai jagoranci wasan da Barcelona inda za ta kara da Sevilla...
Majalisar dokokin Kano ta umarci shugabannin Kantomomin ƙananan hukumomin jihar nan 44 da su je gaban komitocinta domin tantance su a Litinin mai zuwa. Hakan dai...
Ƙudurin dokar samar da masarautu masu Daraja ta biyu a Kano, ya tsallake karatu na ɗaya a zauren majalisar dokokin jihar Kano. Ƙudurin ya kai wannan...
Biyo bayan sanya hannu akan takardar cire sarakuna da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yayi, Gwamnan ya bawa sarakuna wa’adin awannin 44 da su...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU, ta buƙaci gwamnatin tarayya ƙarƙashin shugaba Tinubu, da ta ɗabbaka yarjejeniyar ƙungiyar ƙwadago ta duniya da ƙasar nan ta kasance cikin waɗanda...
Majalisar dokokin jihar Kano ta rushe ɗaukacin masarautun jihar guda biyar. Majalisar ta yi hakan ne bayan da ta amince da gyaran dokar da ta kafa...