

Shugaban hukumar yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa, EFCC, Mista Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar ta karbo sama da Naira biliyan 566 cikin...
Majalisar Tattalin Arzikin Kasa Najeriya watau National Economic Council NEC, ta bayyana damuwa kan yadda ake yawan satar ma’adinan kasa irin su Zinare da sauran albarkatun...
Gwamnonin jam’iyyar PDP na arewacin Najeriya, sun amince da tsohon Ministan Harkokin Shari’a, Alhaji Tanimu Turaki, a matsayin ɗan takarar da suke goyon baya a zaben...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta jihar Kano ta sanar da soke duk wata dama da aka bai wa kamfanoni na yin aiki a ranar da...
Gwamnatin Tarayya, ta sanar da cewa za ta bai wa jihohi da cibiyoyin lafiya naira biliyan 32, kafin ƙarshen watan nan da muke ciki na Oktoba...
Za mu ɗauki mataki kan masu karɓar kuɗaɗe a hannun direbobi ba bisa ƙa’ida ba- Bar. Daderi Gwamnatin jihar Kano, ta sha alwashin bibiyar...
Gwamnatin tarayya ta bayyana alhininta dangane da fashewar wata tankar man fetur a garin Essa da ke karamar hukumar Katcha a jihar Neja, da ta yi...
Kwalejin ilimi da fasaha ta gwamnatin tarayya da ke garin Bichi a Kano, zata fara koyar da karatun Digiri na kashin kanta ba tare da haɗin...
Majalisar dokokin Isra’ila ta kaɗa ƙuri’a kan samar da ƙudirin mallake Gaɓar Yamma da Kogin Jordan a matsayin yankin Isra’ila. Ƙudirin wanda wani ɗan majalisar mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wasu bata-gari da ake zargin su da safarar miyagun kwayoyi a kananan hukumomin Mai Gatari da Garki...