Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani mutum mai suna Okoguale Douglas a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe...
A makon gobe ne ake sa ran kwamiti na musamman da gwamnatin tarayya ta kaa zai fara binciken dakatacciyar shugabar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa...
Kasar Amurka ta ce ba ta da wani shiri na mai do da shalkwatar tsaronta da ke kula da nahiyar afurka wato Africa command zuwa Najeriya...
Atoni janar na kasa kuma ministan shari’a Abubakar Malami, ya ce, gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shirye don gurfanar da wasu fitattun al’ummar kasar nan gaban kotu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 2 wadanda ake zargi suna da hannu wajen kashe wani dalibin jami’ar kimiyya da fasaha...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar 19 ga watan Yuni mai kamawa domin gudanar da zaben cike gurbi nan a mazabar...
Kotun Kolin kasar nan karkashin Justice Adamu Jauro, ta jaddada hukuncin da Kotun daukaka kara ta zartar na soke rajistar jam’iyyun siyasa 74 a Najeriya. ...
Mafi-akasarin limaman masallatan sun mayar da hankali ne kan batun zakkar fidda kai, wadda ake fitarwa a cikin kwanakin karshe na watan Ramadan. A hudubarsa,...
Gwamnatin Jihar Niger ta haramta gudanar da hawan salla a Jihar sakamakon yadda wasu bata-gari ke fakewa da hawan suna aikata miyagun laifuka. Sakataren gwamnatin...
Sana’ar dinki na daya daga cikin sana’o’i da matasa ke yi a fadin duniya, wadda a wannan lokaci na watan Ramadan aka fi yin ta fiya...