Kwalliya na daya daga cikin muhimman abubuwan da jama’a ke tunkara gadan-gadan da zarar an kammala azumin watan Ramadan domin bikin sallar idi. Kwalliyar ta...
Majalisar wakilan kasar nan ta ce matukar shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPC Mele Kyari ya ci gaba da kin martaba gayyatar da ta masa,...
. Tsohuwar ministar harkokin mata ta Najeriya, Hajiya Aisha Jumamai Alhassan (Mama Taraba) ta rasu bayan fama da jinya. Rahotanni sun ce Aisha Jummai Alhassan ta...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai’I, ya ce, yana goyon bayan mulki ya koma yankin kudancin kasar nan a shekarar 2023, sai dai ya gargadi ‘ƴan...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa ɗaliban makaranta hutun bikin ƙaramar sallah. Hakan na cikin wata sanarwa da babban mai taimakawa Gwamnan Kano kan harkokin ilimi...
Daya daga cikin fitattun malamai da ke koyarwa a masallacin harami da ke Makkah, Sheikh Abdul Rahman Al I’jlaan ya rasu. Sheikh Abdul Rahman Al I’jlaan...
Mutane goma sha hudu (14) ciki har da kananan yara 3 sun kone kurmus sakamakon hatsarin mota da ya faru a titin Ibadan zuwa Lagos ...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da tabbatar da kudirinta na tabbatar da jihar ta kasance cikin tsafta da tsafta da nufin ci...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dakatar da shugabar hukumar kula da tashoshin Jiragen Ruwa ta ƙasa (NPA) Hajiya Hadiza Bala-Usman. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Gwamnatin tarayya ta yi hasashen cewa akwai alamun samun ambaliyar ruwa a daminar bana a wasu jihohin kasar nan 28 ciki har da nan Kano. Ministan...