Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanya ranar 18 ga watan Fabarairun shekarar 2023 a matsayin ranar da za a gudanar da babban...
Shugaban kasar Amurka mista Joe Biden ya kara mafi karancin albashi zuwa dala 15 kwatankwacin naira 6,750 A jiya talata ne shugaba Biden ya bayyana wannan...
Ga farashin kayayyakin abinci wanda hukumar karbar korafe-korafe da yaki da hanci da rasahawa ta jihar Kano karkashin jagorancin Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ta dauke...
Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC da sauran kasashe masu arzikin man fetur da ba sa cikin kungiyar, sun cimma yarjejeniyar kara adadin man...
Daya daga cikin dattijan jihar Borno farfesa Khalifa Dikwa, ya yi zargin cewa wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar nan suna yin zagon kasa ga harkokin...
Jagoran jam’iyar APC na kasa sanata Bola Ahmed Tinubu ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC ce za ta lashe zaben shugaban kasa a shekarar dubu biyu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasar Amurka da ta sauya matsugunin shalkwatar sojinta da ke kula da nahiyar afurka (AFRICOM) daga birnin Stuttgart na Jamus...
Majalisar wakilai ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta ayyana dokar tabaci kan harkokin tsaro a kasar nan. Wannan na zuwa ne biyo...
Jam’iyyar APC ta ce nan ba da jimawa ba shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi maganin ‘yan ta’adda da ke zubar da jinin al’umma babu gaira...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci jama’ar jihar da su yi watsi da wata sabuwar kalandar jadawalin karatun firamare da sakandire ta bogi da ke yawo tsakanin...