Jami’an hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCS) a Kano sun kama wani jami’in hukumar da ake zargin sa da safarar miyagun kwayoyi da...
Fadar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta ce, za a yi jana’izar marigayiya Mai Babban Ɗaki a gobe Litinin 26 ga watan Afrilun...
Wasu matasa sun hallaka wani matashi Mai Suna Zahraddeen Mukhtar ta hanyar caka masa wuƙa a ƙahon zuciya. Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Asabar...
Wasu ƴan bindiga sun harbe wani magidanci Ahmad Sani Abbas mai kimanin shekaru 30 har lahira a Kano. Ɗan uwan marigayin Kamal Sani Abbas ya shaida...
Masu aikin ceto na ci gaba da neman jirgin ruwan sojin kasar Indonesiya da ya yi batan dabo a ranar larabar da ta gaba. Rahotanni...
Gwamnatin tarayya ta ce tana bukatar jimillar naira tiriliyan daya da biliyan tamanin da tara don yaki da cutar zazzabin cizon sauro. Ministan lafiya Dr....
Wani rahoto da cibiyar bincike kan harkokin tsaro ta fitar, ya nuna cewa akalla mayakan Boko haram dubu hudu ne suka tsere daga bakin daga. ...
Rahotanni sun ce Hajiya Maryam Ado Bayero wadda ake wa lakabi da Mama ko kuma Mama Ode, ta rasu ne a kasar Masar. Haka zalika ita...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe gidajen man Kurfi da na Audu Manager da ke kan titin unguwar Kurna. An rufe gidajen man ne bisa laifin karya...
Fadar shugaban kasa ta goyi da bayan ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr Isa Ali Pantami sakamakon zargin da ake yi masa da furta...