Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wasu kauyuka bakwai da ke cikin garin Gurmana a karamar hukumar Shiroro a jijar Naija, tare da kashe mutum...
Gwamnatin tarayya ta sake sanya hannu kan yarjejeniyar aiki tare da kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa kan batun janye yajin aikin da suke yi....
Babbar jamiyar adawa ta kasa wato PDP ta dage gudanar da zaben mataimakin shugaban ta na Arewa maso Yammacin kasar nan. Sakataren yada labaran kwamitin gudanar...
Hukumar gudanarwar rukunin tashoshin Freedom Radio na mika sakon ta’aziyyarta ga kwamishinan ‘Yan sandan jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko bisa rasuwar sarkin Lere. Marigayi sarkin Lere...
Sarkin Lere a jihar Kaduna, Abubakar Garba Mohammed ya rasu. Marigayi sarkin ya rasu ne a safiyar Asabar, a Kaduna bayan gajeriyar rashin lafiya, yana da...
Hukumar shirya jarabawar yammacin Afrika WAEC, ta ce ta dage lokacin rubuta jarrabawar daga watan Yuni da Yuni na shekarar 2021 zuwa wata Agustan 2021. Wata...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta yi wa manoma akalla sama da miliyan 5 rajista a duk fadin kasar a kokarin da take na kusanto su ga...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa hukumar kare hakkin masu sayen kaya ta jihar umarnin rufe dukkanin gidajen abinci da na Biredi da kuma kamfanonin samar...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce, ko da dansa ‘yan bindiga suka sace su ka yi garkuwa da shi, ba zai taba basu kudin...
Jami’an hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa da ke BAUCHI sun dakile wani yunkurin tserewa da wasu daurarru su ka yi a yau juma’a....