Shugaban kasar Amurka Mista Joe Biden ya gargadi kasar Korea ta arewa da ta guji tsokanar kasar sa domin kuwa Amurka a shirye ta ke da...
Wasu yan bindiga sun yiwa jami’an vijilante kwanton bauna a kauyen Kotonkoro da ke karamar hukumar Mariga, ta jihar Neja tare da kashe mutum 20. Wata...
Kasar Saudi Arebiya ta ce gobara ta tashi a daya daga cikin matatun manta a jiya alhamis bayan wani hari da aka kai wajen. Ma’aikatar makamashin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a cikin watanni masu zuwa ne gwamnatin tarayya za ta kaddamar da sabon kamfanin sinadarin amoniya da kuma takin zamani...
Shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) Malam Mele Kyari ya ce a duk wata kamfanin na kashe naira biliyan dari zuwa dari da ashirin wajen biyan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasashen duniya da su tallafawa Najeriya wajen kawo karshen matsalolin tsaro da ayyukan cin hanci da rashawa har ma da...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta ce daga yanzu za ta fara sanya ido kan kafofin yada labaran da ke yada rahotannin game da harkokin tsaro a jihar....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bukaci al’umma musamman iyaye da su kara sanya idanu a kan yaran su, da suke kwanan shago ko waje a...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Samaila Shuaibu Dikko ya tabbatar da cewa jami’an ‘yan sanda za su ci gaba da gudanar da ayyukansu cikin gaskiya da...
Majalisar dattijai ta amince da kafa asusun bunkasa ayyukan Noma na kasa da nufin samar da kudi don tallafawa dabarun bunkasa harkokin noma a Najeriya. Wannan...