Gwamnatin jihar Katsina tace tana ci gaba da kashe makudan kudade wajen yin ayyukan raya kasa don inganta rayuwar al’ummar jihar. Kwamishinan ma’aikatar ayyuka, gidaje da...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da gyaran hanyoyi da kuma inganta wutar lantarki a cikin karkara. Kwamishinan raya karkara da da ci gaban...
Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya ja hankalin al’ummar musulmi da su ji tsoron Allah cikin al’amurran su na yau da kullum...
Shugaban majalisar wakilai Mr. Femi Gbajabiamila ya ce babu wani minista da za a bari ya shiga majalisar da zugar jami’an tsaro da sunan kare kasafin...
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 9 ga watan Octoban kowacce shekara a matsayin ranar aikewa da sokkonni ta duniya da nufin bunkasa hanyoyin aikewa da...
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya ce ƴan Najeriya za su samu sassauci kan halin matsin tattalin arziƙi da ake ciki da zarar cutar Covid-19 ta wuce....
Gwamnatin jihar Zamfara ta fara sayen ma’adanan zinare daga hannun masu haƙowa a jihar. Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ne ya bayyana hakan, inda ya...
Gwamnatin jihar Kano tace babbar illa ce ga ilimin matasa yadda suke amfani da kafofin sada zumunta ta hanyar da bata dace ba. Gwamna Dr Abdullahi...
Gwamnatin jihar Kano ta sahale wa kwamitin amintattu na ‘yan fansho ya gudanar da aikin tantancewa ga ‘yan fansho domin hada bayanai da alkaluman wadanda ke...
Asibitin idanu na Makka da ke nan Kano, ya gudanar da aikin idanu kyauta tare da yin gwaje-gwaje ga masu fama da lalurar idanu a wani...