Kotun ƙoli ta ce za ta sanar da ranar da za ta yanke hukuncin ƙarshe kan shari’ar gwamnan Kano tsakanin gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar...
Matatar Mai ta Fatakwal da ta dade ba ta aiki kamar sauran matatun mai da gwamantin Najeriya ta jima tana kashe kudi domin farfaɗo da su...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano, ta ce ta bankado wani shiri da wasu marasa kishin kasa ke yunkurin yi na kona gidan gwamnatin jihar Kano a...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta sahale ƙudurin dokar kasafin kuɗin baɗi na fiye da Naira biliyan 437 i zuwa doka. Ƙudurin kasafin, ya samu wannan nasara...
Rundunar ‘yan Jihar Jigawa ta ce, ta samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da laifin hada kai da kuma bai wa wasu masu...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta karba tare da amincewa da rahoton gyaran kasafin kuɗin ƙananan hukumomi na bana. Majalisar ta amince da rahoton ne bayan da...
Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Ƴan ta’addan...
Yan jarida biyu daga jihar Kano Shehu Usman Salihu na Premier Radio da Jamila Siyoji Adam ta Arewa Radio, sun lashe lambobin yabo na gwarzon shekara...
Gwamnonin Arewacin Najeriya 19 sun amince su yi matsin lamba ga hukumomi don ganin an yi wa mutanen Tudun-Biri adalci bayan harin bam da sojojin kasar...
Kamfanin samar da kayan aikin gona na jihar Kano KASCO, ya mika ma’ikatansa biyu ga rundunar yan sanda sakamakon kama su da laifin fasa ma’ajiyar kaya...