

Rundunar yan sandan jihar kano ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargi da yunkurin kashe kansa ta hanyar hawa saman wani dogon karfe da...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci kwamitin harkokin noma na Majalisar Zartaswar Tarayya FEC da ya gaggauta daukar karin matakai domin kara rage farashin abinci...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta amince da jagorancin jam’iyyar ƴan haɗaka ta ADC, ƙarƙashin shugabancin tsohon shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, David Mark...
Hukumar da ke kula da hanyoyin ruwa ta ƙasa a Nijeriya (NIWA) ta sanya dokar hana zirga-zirgar kwale-kwale waɗanda ba su da lasisi da kuma lodi...
Ƙasashen Afirka da Ƙungiyar Tarayyar Afrika sun yi Allah wadai da hare-haren da Isra’ila ta kai ranar Talata kan shugabannin Hamas a Qatar, suna masu gargaɗin...
Ƙungiyar ƙwadago ta ma’aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG ta dakatar da yajin aikin da ta shirya bayan cimma matsaya da kamfanin...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa Kwastom ta ce za ta hada kai da yan kasuwa wajen magance bata garin dake shigo da gurbatattun kaya kasar nan....
Gwamnatin jihar Kaduna ta gargadi makarantu masu zaman kansu a jihar da su guji yin karin kudin makaranta ba tare da sahalewar gwamnati ba. Cikin...
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin amfani da injina wajen sare Bishiyu ba bisa ka’ida ba a fadin jihar. Kwamishinan ma’aikatar Muhalli da sauyin yanayi...
Kotun tafi-da-gidanka ta hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA da ke sauraron shari’ar masu karya dokokin hanya, ta ayyana wani direba mai...