Kungiyar dalibai ‘yan Asalin jihar Kano NAKSS ta bukaci gwamnatin Kano da ta fito da wani tsari na musamman da za ta rinka bawa dalibai tallafin...
Kotun sauraron kararrakin zabe ta ayyana David Ombugadu na jam’iyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar gwamnan Jihar Nassarawa. Details shortly
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ya taya al’ummar ƙasar nan murnan cikar shekara 63 da samun kai daga turawan mulkin mallaka Gwamna Abba...
Jaruman masana’antar Kannywood da na TikTok sun ƙauracewa murnar bikin ranar samun ƴancin kan Najeriya. A kowacce shekara dai ana ganin yadda jaruman ke sanya riguna...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa ƴan ƙasa jawabi a safiyar ranar Lahadi. Jawabin na zuwa ne a wani ɓangare na bikin murnar cika shekaru...
Dan Samu wani bawan Allah mai suna mustapha ya rataye kanshi a yankin unguwar sarki dake Kaduna wanda asanadiyar hakan yamutu har lahira. Mor details Shortly…....
Kotun sauraron karakin zabe a jihar Kaduna tace zaben kakakin majalisar dokokin jihar Dahiru Liman bai kammala ba wato ( inconclusive) more details shortly
Babban hafsan sojin kasa, Janar Christopher Musa, ya bayar da tabbacin cewa nan ba da jimawa ba matsalar rashin tsaro da ke kawo cikas ga zaman...
Kotun sauraron korafe-korafen zabe ta yi fatali da karar da jam’iyyar PDP ta shigar tana kalubalantar nasarar zaben Gwamna Aliyu Ahmed na Jihar Sakkwato. Kotun ta...
Mai martabar Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci masu yada labarai a gidajen jaridu dana ma’aikatun gwamnati da su ware wani shiri na musamman...