Magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulki ke gudanar da Sallah da addu’o’i kenan a unguwar Nai’bawa.
An sake samun katsewar wutar lantarki a ilahirin sassan Najeriya bayan durkushewar babbar tashar samar da wutar lantarki ta kasar a daren jiya laraba, matsalar da...
Majalisar wakilai ta musanta ikirarin da shugabannin kungiyar kwadagon Najeriya suka yi na cewa gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan majalisar wakilai N100m a matsayin tallafi. Shugaban...
Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na gari...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Majalisar ta ɗauki matakin ne a zamanta na...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta yi haɗin gwiwa da ƙasar Ghana domin farfaɗo da harkokin ilimi. Gwamnan Kano jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf, ne...
Jami’ar Bayero ta ƙara tsawaita wa’adin yin rijistar dalibai. Jami’ar ta sanar da hakan cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai Lamara Garba Azare ya fitar...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta fara gudanar da abubuwan da za su samar da sauƙin matsalar yunwa da tsadar rayuwa da ake fama da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga gwamnatoci da mawadata da su tallafa wa marasa ƙarfi domin sauƙaƙa musu matsin rayuwa...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidai Sahu. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Injiniya Muhammad Diggol ne...