Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta fara gudanar da abubuwan da za su samar da sauƙin matsalar yunwa da tsadar rayuwa da ake fama da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga gwamnatoci da mawadata da su tallafa wa marasa ƙarfi domin sauƙaƙa musu matsin rayuwa...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidai Sahu. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Injiniya Muhammad Diggol ne...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce, za ta kashe kuɗin da za ta gudanar da wasu ayyuka kudi sama da Biliyan 4 da miliyan 882 da dubu...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON tace hukumomin kula da aikin Hajji da Umrah na kasar Saudi Arebiya sun baiwa hukumar tsarin jadawalin yadda...
Kwamitin majalisar wakilan Najeriya mai bincike a kan yadda aka yi amfani da asusun raya muhalli da alkinta yanayi da wasu kuɗaɗen asusun da ya shafi...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun cewa ta rabawa wasu mutane filaye a tashar mota ta Rijiyar Zaki, inda ta bukaci jama’a da su yi watsi...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya bukaci hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON da ta sake duba farashin canjin kudadenta domin samar da sauki a aikin...
Gwamntain tarayya ta bukaci kasar Saudi Arebia da ta mayar da hidimar ciyar da Alhazan Najeriya ga kasar nan domin magance korafe-korafen da Alhazan ke kowacce...
Gwamnatin jihar Kano ta kulla yarjejeniyar inganta dabbobi da jami’ar Bayero a wani mataki na kara fadada ilimin yadda za a kula da dabbobin. Manajan daraktan...