Hukumar kula da jin dadin Alhazai ta jihar Kano, ta musanta labarin da ake yadawa cewar cutar Amai da Gudawa ta barke a tsakanin Alhazan jihar....
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya zama sabon shugaban ƙungiyar kasashen Yammacn Afrika ECOWAS. Tinubu dai, ya maye gurbin Shugaban kasar Guinea Bissau Umaro Embalo ,...
Wata kotun tarayya ta hana kamawa tare da bincike ko kuma gayyatar tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje dangane da zargin da ake masa...
Tun bayan da Sanatan Kano ta Kudu Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ya gabatar da ƙudirin soke batun jinginar da filin tashi da saukar jiragen sama na...
Majalisar wakilan Nijeriya ta gargadi jami’o’in kasar nan da kada su fake da sabon tsarin bada rancen kudin karatu ga dalibai wajen karin kuɗaɗen makaranta. Wannan...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya buƙaci rundunar tsaro ta Civil Defense ta ƙasa da ta tura ƙarin jami’anta domin kawo karshen rikicin manoma da...
Majalisar dattawan Nijeriya ta bayyana damuwarta kan yadda ake cigaba da samun asarar rayuka da dukiyoyin al’umma sanadiyar ambaliyar ruwa. Majalisar ta kuma bukaci Hukumar ba...
Koriya ta Kudu na shirin rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya da kasashen Afirka 8 domin taimaka musu inganta harkokin noman shinkafa da ma kaucewa dogaro...
A yau Alhamis babbar kotu Mai cikakken Iko a Abuja karkashin jagorancin Mai shari’a James Omotoso ta bada belin Abba Kyari bayan watanni goma sha takwas....
Majalisar dokoki a jihar Kano, ta amince wa gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, damar ƙara naɗa sababbin Kwamishinoni uku. Amincewar na zuwa ne a Wani zama...