Karamar hukumar Dawakin Tofa ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta samar musu da ayyukan ci gaba kamar yadda take yi a jihar nan. Shugaban karamar...
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta fitar da rahoton da ke bayyana cewa an samu ragin matasa da ke fama da rashin aikin yi da kashi...
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi hukumomin asibitin Sir Sunusi sakamakon halin rashin tsafta da suka nuna a wasu sassan asibitin. Kwamishinan muhalli Nasiru Sule Garo ne...
Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta kame wasu mutum uku da suka kware wajen buga takardun daukar kaya wato (Waybill) na...
Babban mai shiga tsakani na ƙungiyar raya tattalin arziƙin yammacin Afrika ECOWAS domin sassanta rikicin Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar ya ce ‘sojojin da suka hamɓarar da...
Gwamnatin jihar kano ta ce zata biyawa ɗaliban da suke karatu a jami’ar Bayero adadin su Dubu Bakwai kuɗin makaranta sakamakon matsi da wahala da ɗaliban...
Shugaban Kungiyar iyayen yara reshen Makarantar Khadija Memorial college dake Kan titin Ahmad Musa a unguwar Hotoro yayi Kira ga matasa da su Kula da kafafen...
Rundunar Sojin Najeriya ta yi wa dakarunta kashedi dangane da takun sakar da ke tsakanin gwamnatin Sojin Jamhuriyar Nijar da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare da takwaransa na jihar Niger Muhammad Umar Bago sun ziyarci mai taimakawa shugaban kasa a fannin Mal Nuhu Ribado a...
Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce al’ummar kasarnan zasu ji dadi nan gaba, bayan kalubalen da suke fuskanta a halin yanzu sanadiyyar janye tallafin...