Hukumar karɓar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC) ta kama tsohon Manajan Daraktan Kamfanin samar da taki na jihar Kano (KASCO)...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da cewa matatar Mai ta birnin Fatakwal za ta fara aiki nan da watan Disamban bana. Shugaba Tinubu ya...
Rundunar sojin saman Nijeriya hadin gwiwa da dakarun Operation Hadarin Daji, sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga goma sha biyu, ciki har da wasu manyan jagororinsu...
Wasu fusatattun masu zanga-zangar kin jinin janye tallafin man Fetur, sun karya kofofin shiga zauren Majalisun dokokin tarayya da ke Abuja da safiyar yau Laraba. Shugaban...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, yanzu haka an samu raguwar ayyukan fadan Daba da kuma kwacen Wayoyin mutane a fadin jihar sakamakon sabbin dabarun...
A yau Laraba ne kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC za ta soma gudanar da zanga-zanga lumana a faɗin ƙasar kan janye tallafin man fetur da tsadar...
Shugaban hukumar bada ruwan sha ta jihar Kano Injiniya Garba Ahmad Bichi yace babu wani karamin ma’aikaci a hukumar da ake yankewa albashi tun bayan shigarshi...
Mai martaba Sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci jami’an tsaron Nijeriya su mai da hankali wajen samar da tsaro mai inganci a jihar Kano...
Majalisar dokokin Kano ta buƙaci gwamnatin Engr. Abba Kabir Yusuf, da ta gyara matatar ruwa ta Kafinciri domin inganta samar da ruwan sha a karamar hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ta fara tantance masu aikin shara a titunan jihar a wani yunƙuri na tabbatar da ma’aikatan da aka ɗauka bisa ƙa’ida. Kwamishinan muhalli...