Masana a fannin lafiya sun alakanta lalurar yoyon fitsari a matsayin lalurar da ke kawowa mata tasgaro arayuwarsu, wanda kaso mafi yawa ke rayuwa da ita....
Wasu ma’aikatan wacin gadi a hukumar INEC da suka gudanar da aikin zaben bana, sun bukaci mahukunta da su shiga lamarinsu, wajen ganin an biya su...
Mutane 3 ne suka mutu yayin da wasu 16 suka jikkata a wutar da ta tashi cikin wata motar haya kirar Lita Hayis, a kan titin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta kama wasu matasa biyu da take zarginsu da laifin hallaka wata budurwa Theressa Yakubu yar shekara 20, ta...
Gwamnatin jihar Kano, ta bai wa madaba’ar Triumph kimanin kaso Ashin da Biyar na shagunan sabuwar kasuwar canjin kudin kasashen ketare ta zamani domin madaba’ar ta...
A lokutan azumi wasu kan samu kansu a yanayin rashin iya cin abinci a lokacin da aka sha ruwa, wanda wasu kuma daga cikinsu har zuwa...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rahoton afkuwar wani rikici da ya faru tsakanin wasu yan daba da wani mai sana’ar harkokin kudi na...
Rahotonni sun nuna cewa a bana, an samu karancin cinikin kankara musamman a kwaryar birnin Kano, sakamakon yadda wasu ke zargin yadda ake samar da ita...
Al’amura sun koma dai-dai a kan gadar Ado Bayero da ke daura da asibitin koyarwa na Aminu Kano, wadda aka fi sa ni da gadar Lado,...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu iyalan gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano. Wadanda aka yi garkuwa da...