Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da rahoton da kwamitinta na harkokin addinai ya gabatar kan sunayen mutanen da Gwamna...
Kungiyar tallafa wa marayu da marasa karfi ta Alkhairi Orphanage And Human Development AOWD, ta jaddada kudurinta na magance cin zarafin ‘ya’ya Mata da Kananan Yara....
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa wato Association of Resident Doctors reshen Asibitin Kashi na Dala ta ce, idan aka samar da wani tsari na musamman da...
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, sun jingine yajin aiki da suka shiga daga ranar Talata, sakamakon zargin da suka yi na gaza...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bijiro da tsarin sabunta mallakar filaye da gidaje don kare samun rigin gimu tsakanin al’umma. Babban sakataren ma’aikatar kasa da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu bata gari da suka shigo da miliyoyin kudi Jihar na jabu domin amfani dasu wajen Damfarar...
An gudanar da zana’izar wasu mutane biyu da suka rasa ransu a daren jiya Lahadi sakamakon faɗan daba a yankin unguwannin Yakasai da Rimi da Kofar...
Wani masanin shari’a a Jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, kuskure ne babba yadda jami’an tsaro ke haska fuskokin mutanan da ake zargi da sunan...
Cibiyar ci gaban al’umma da wayar da kai ta ce, manema labarai sune ke da kaso mai yawa na inganta yadda ake gudanar da shugabanci a...
Masu kanana da matsakaitan masana’antu a yankin Dakata da ke nan Kano, sun gudanar da Sallar Alkunutu ga KEDCO. Wadanda suka yi wannan Sallah dai, sun...