Shugaban kwamitin amintattu na ƙungiyar tuntuɓa ta dattawan Arewa (ACF) Alhaji Bashir Ɗalhatu Wazirn Dutse, ya yi kira ga shugaban ƙasa da ya baiwa sarakunan gargajiya...
Kungiyar Sanatocin Arewa ta yabawa ƙungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afrika ta ECOWAS, sakamakon janye jerin takunkuman da ta ƙaƙabawa ƙasashen Nijar Da Burkina Faso, da...
A wani yunkuri na tabbatar da zaman lafiya da bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, kungiyar ECOWAS ta yanke shawarar janye takunkumin tattalin arziki da ta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, nan ba da jimawa ba za ta biyan ma’aikatam sharar titi albashin da suke bin tsohuwar gwamnatin Gandujea. Haka kuma gwamnatin...
Maikatar muhalli ta jihar Kano ta ce, za ta gayyaci mahukuntan kasuwar Abbatuwa don tattaunawa da su kan yin biyayya ga dokar tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, dole a zamanantar da kasuwar ƴan Lemo da ke Na’ibawa domin tafiya daidai da zamani. Haka kuma an buƙaci kasuwar da...
Cibiyar wanzar da damokaradiya da cigaba al’umma DAAG ta bayyana cewa yawan ciwo bashi da gwmanatin jihar Kano ke yi ba zai haifar da mai ido...
Kungiyar maikatan jinya ta jihar kano ta bayyana takaicin ta kan yadda gwamnatin kasarnan tace sai an cika wasu kaidoji masu tsauri kafin maikacin jinya ya...
Kungiyar masu ƙanan sana’o’i da kuma matsakaita ta jihar Kano Nassi ta musanta labarin da ake yadawa na cewar an kara kudin Burkila da kuma Lebura...
Manajan daraktan Hukumar Kula da gidajen ajiye namun daji da aka fi sa ni da gidan “Zoo” Alhaji Sadik Kura Muhammad ya gargaɗi al’umma da su...