Wani masanin shari’a a Jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, kuskure ne babba yadda jami’an tsaro ke haska fuskokin mutanan da ake zargi da sunan...
Cibiyar ci gaban al’umma da wayar da kai ta ce, manema labarai sune ke da kaso mai yawa na inganta yadda ake gudanar da shugabanci a...
Masu kanana da matsakaitan masana’antu a yankin Dakata da ke nan Kano, sun gudanar da Sallar Alkunutu ga KEDCO. Wadanda suka yi wannan Sallah dai, sun...
Masana a fannin lafiya sun ce Mai dauke da cutar Mai karya garkuwar jiki wato HIV zai iya auren Wanda bashi da cutar, har su haifi...
Kungiyar iyayen Yara ‘Yan Asalin Kano da aka sace zuwa kudancin kasar ta yi Kira ga gwamman Kano da ya cika alkawarin da ya yi musu...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, ta samu karin kudin shiga na wata-wata da ake tattara wa a watanni uku da suka wuce. Mai bai wa gwamnan...
Tawagar yan wasan Kano a wasannin matasa na ƙasa wato National Youth Games na cikin mawuyacin hali a birnin Asaba na jihar Delta. Ga Muhammad Sani...
A Asabar din da ta gabata ne Kwamishinan Ilimi na Kano Malam Umar Haruna Doguwa ya sanar da dage komawa makarantun Firamare da Sakandire har zuwa...
Magoya bayan jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya na ci gaba da martani kan kalaman jagoransu Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso na cewar ayi amfani da kuri’a lokacin zabe don...
Kungiyar Mata Lauyoyi ta Duniya FIDA ta ce, rashin sanya hannu Kan dokar Kare hakkin Kananan Yara da gwamnatocin kasar nan basuyi ba, shine yasa Yara...