Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira da ƴan ƙwallon kafa da su yi ko yi da kyauwawan halayen shugaban ƴan wasan super...
Shugaban kasuwar Kantin Kwari a Kano ya ce gwamnati ta amincewa ƴan kasuwa su riƙa ajiye abin hawa da Lodi a filin Idi da ke Ƙofar...
Wasu daga cikin ‘yan kasuwar mai Ƙarami Plaza da ke yankin Malam Kato a Kano, sun bukaci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta...
Shirin Gidan Yanci Fellowship shiri ne da zai koyawa matasa guda 15 da zai koyawa matasa dabaru da kuma hanyoyi da zasu zakulo matsalolin da...
Wani matashi mai sana’ar sai da katin waya ya a Jihar Kano’ cr bayyana cewa da jarin katin dubu uku ya siya babur da yake hawa....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta fara shirin gina sabbin wuraren ajiye motoci domin zamanantar da harkar sufuri a jihar. Mai baiwa gwamna shawara na musamman...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi Kira ga gwamnatin tarayya da ta duba da irin halin da al’umma suke ciki na matsin rayuwa,...
Hukumar dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ta ce tana neman mai dakin tsohon gwamnan babban bankin Nigeria CBN Godwin Emefiele tare...
Gwamnatin Nijeriya ta ce tana cigaba da yin duk mai yiwuwa wajen tabbatar da ganin ta cikan alkawuran data daukarwa gamayyar kungiyoyin kwadago na NLC da...
Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a Nijeriya ta kalubalanci gwamnatin tarayya bisa bayyanar wata takarda da ke nuni da yadda aka bukaci baiwa kwamatin da gwamnatin...