Hukumar KAROTA ta ce, za ta hukunta wasu jami’an ta da suka ci zarafin wani matashi a ranar Talata 09-03-2021. A cikin wata sanarwar da jami’in...
Wata annoba ta ɓarke a unguwar Warure da ƙaramar hukumar Gwale. Ana zargin annobar ta samo asali ne sakamakon amfani da ruwan wata rijiya da ke...
Wata gobara da ta tashi a unguwar Kurna babban layi da yammacin Talata ta yi sanadiyyar rasa rayukan mutane huɗu ƴan gida ɗaya. Wani maƙocin gidan...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin yin tsayin daka wajen samarwa mata sana’o’in dogaro da kai tare da karfafa dokokin kare mata daga cin zarafi. Kwamishiniyar...
An haifi Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1961 a Kano, kuma shi ne Sarkin Kano na 15 a...
An haifi Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani Malam Muhammadu Sanusi na biyu a ranar talatin da daya ga watan Yulin alif da...
Binciken da Freedom Radio ta yi, ya gano cewa, tun a shekarar 1988 Gwamnatin mulkin soji ta wancan lokaci ta soke yin kayan lefe. A zamanin...
Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun shiga fargaba sakamakon ɓullar wasu mutane da ke yawo a kan raƙuma ɗauke da kayayyaki. Yankunan da aka...
Babbar kotun jiha da ke Miller Road ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Sulaiman Baba Na Malam ta ci gaba da sauraron shari’ar faifan bidiyon Dala. A yayin...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen haa ta jihar Kano KAROTA ta amince jami’anta mata su rika sanya Hijabi yayin gudanar da ayyukansu. Wannan dai ya biyo...