Gwamnatin jihar Kano ta kama tare da lalata wasu miyagun kwayoyin da kudinsu ya kai kimanin naira biliyan 5 a wani aiki da suka yi a...
Dokar kafa hukumar bunkasa harkokin ilimi ta jihar Kano ta shekarar dubu biyu da goma sha Tara ta tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin...
Budurwar dai ta hau Baburin Adai-daita sahun ne da zummar za taje gidan su dake Gadon kaya,hawan ta ke da wuya sai ta sami wani fasinja...
Babbar kotun jiha mai lamba takwas karkashin jagorancin mai shari’a Usman na Abba ta zartar da hukuncin kisa akan mutane biyu wanda ta samu da laifin...
Manajan labarai na nan tashar Freedom Radio Malam Abdullateef Abubakar Jos, ya bukaci ‘yan jarida da sauran al’umma da su kara zage dantse wajen gudanar da...
Wani magidanci mai suna Sani Dayyabu mazaunin unguwar Sheka Aci Lafiya, dake nan Kano, ya daure ‘yarsa mai suna Nafisatu Sani ‘yar kimanin shekara 18 a...
Tun kafa kungiyar kwato hakkin dan Adam ta network for justice a shekaru 26 da suka wuce ta yi sanadin ceto mutane da dama daga kangin...
Babban Limamin Masallacin juma’a dake Unguwar Tukuntawa Dr. Abdullahi Jibril yayi Allah wadai da kiran sunan ranar juma’a da wasu ‘yan kasuwa keyi da suna ”BLACK...
Ministan wutar lantarki na kasa Injiniya Sale Mamman, ya ce akwai bukatar samar da karin manyan dama -damai da za su kara inganta harkar samar da...