Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci Jan kafa ba wajen ajiye mutanen da ake tuhuma da laifi a gidan gyaran hali na shekaru...
Gwamnatin Kano ta ce ta nemi hadin kan kungiyoyin aikin gayya wajan ya she maguda nan ruwa tare da kwashe dagwalo a fadin jihar. Kwamishinan Muhalli...
Gwamnatin jihar Kano, ta sanar da hana gudanar da bikin Ƙauyawa wanda ake kira da Ƙauyawa Day wanda ake yi yayin bikin aure. Shugaban hukumar tace...
Wasu yan siyasa da ke tsagin Kwankwasiyya, sun maka ɗan siyasar nan na jam’iyyar adawa ta APC a Kano Garba kore Dawakin Kudu a gaban kotu...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya saki mata fursunoni takwas daga gidan gyaran hali na Goron-Dutse, inda ya biya musu tara da kuma basussukan da...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta duba hanyoyin inganta mutanen da iftila’i rayuwa ya kaisu gidan gyaran hali daban-daban a jihar....
Hukumar yin katin dan kasa NIMS ta ce za ta yiwa daliban makarantun Furamare dana sakandare katin Dankasa kyauta. Hakan na cikin wata ziyara da jami’in...
Rundunar Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama masu aikata laifuka 78 daga ranar 23 ga watan Afrilun da ya gabata zuwa yau 9 ga...
Gwamnati jihar Kano zata kashe fiye da biliyan Goma sha daya wajen magance zaizayar kasa da samar da titi a yankin Gayawa, Bulbula da wasu gurare...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil, ta ce nan bada jimawa ba za ta bude sashin koyar da fasahar harhada magunguna da...